Alkausar Herbal Research logo Alkausar Herbal Research

Alkausar Herbal Research

by ushibawiyyu initiative

🗂️ Education

🆓 free

4.9/5 ( 389+ reviews)
Android application Alkausar Herbal Research screenshort

Features Alkausar Herbal Research

Wannan Manhajar zata baka dama cikin sauki ka ziyarci shafinmu kai tsaye wanda a ciki muke kawo wa jamaa bayanai da suka shafi Magungunan Gargajiya,Magunguna bisa koyarwar addinin Musulunci da kuma adduoi Mujarabai da Harshen Hausa.Wannan Manhajar zata taimaka wa jamaa matuƙa wajen sauƙaƙa wajen basu damar ziyartan shafinmu ta blogger.
Domin ta wannan Manhajar za su shiga wannan shafi mai albarka, kuma idan sun shiga wannan Manhajar za su rinƙa samun bayanai a wannan shafin mai farin jini wanda ke taimaka ma dimbin alumma masu jin harshen Hausa a faɗin duniya.Bugu da ƙari wannan Manhajar zata bada gudummawa tare wayar da akan alummar Hausawa masu amfani da magungunan gargajiya da kuma magungunan Musulunci yadda za su yi amfani da magungunan mu na gida ba tare da wata cutarwa ba.

Secure & Private

Your data is protected with industry-leading security protocols.

24/7 Support

Our dedicated support team is always ready to help you.

Personalization

Customize the app to match your preferences and workflow.

Screenshots

See the Alkausar Herbal Research in Action

Alkausar Herbal Research Screen 1
Alkausar Herbal Research Screen 2
Alkausar Herbal Research Screen 3
Alkausar Herbal Research Screen 4

Get the App Today

Download on Google Play

Available for Android 8.0 and above